ha_gen_tn_l3/12/08.txt

18 lines
601 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kafa alfarwarsa",
"body": "Ibram na da mutane dayawa tare da shi sa'ad da yana tafiya. Mutanen da suke tafiya wurare dabam dabam na zama a alfarwa ne. AT: \"suka kafa alfarwarsu\""
},
{
"title": "kira bisa sunan Yahweh",
"body": "\"addu'a cikin sunan Yahweh\" ko \"yi wa Yahweh sujada\""
},
{
"title": "Daga nan Abram ya ci gaba da tafiya",
"body": "\"Sai Ibram ya ɗauki alfarwarsa ya kuma ci gaba da tafiya.\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "zuwa wajen Negeb",
"body": "\"ta yankin Negeb\" ko \"ta wajen kudu\" ko \"kudu zuwa hamadan Negeb\" (UDB)"
}
]