ha_gen_tn_l3/25/24.txt

26 lines
813 B
Plaintext
Raw Blame History

This file contains invisible Unicode characters

This file contains invisible Unicode characters that are indistinguishable to humans but may be processed differently by a computer. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "gashi",
"body": "Kalmar \"gashi\" a nan na ƙara jadada abun zai biyo. \"haƙĩƙa\""
},
{
"title": "ya fito da gargasa a ko'ina kamar tufafin gashi",
"body": "Ma'anar Wannan sune 1) fatar sa ja ne da gashi mai yawa a jikinsa, ko 2) yana da jar gashi a jikin sa. AT: \"ja da kuma gashi kamar tufafin gashi\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Isuwa",
"body": "Masu fassara na iya ƙara sharihinta cewa \"Sunar Isuwa na kamar kalmar da ke nufin \"gargashi.\""
},
{
"title": "riƙe da diddigen Isuwa",
"body": "\"riƙe bayar tafin kafar Isuwa\""
},
{
"title": "Yakubu",
"body": "Masu fassara na iya ƙara sharihinta cewa \"Ma'anar sunar Yakubu shi ne \"ya riƙe diddigen.\""
},
{
"title": "shekaru sittin",
"body": "\"shekaru 60\" (Duba: translate_numbers)"
}
]