ha_gen_tn_l3/05/21.txt

30 lines
863 B
Plaintext

[
{
"title": "sai ya haifi Metusela",
"body": "\"ya sami ɗansa Metusela\""
},
{
"title": "Metusela",
"body": "Wannan sunan na miji ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Enok ya yi tafiya da Allah",
"body": "Yin tafiya tare da wani na bayana kusancewar dangantakar su tare. AT: \"Enok ya kusance Allah\" ko \"Enok ya yi zama zumunta da Allah\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya kuma haifi waɗansu 'ya'ya maza da mata",
"body": "\"Ya kara samun 'ya'ya maza da mata\""
},
{
"title": "Enok ya rayu shekara 365\" ",
"body": "\"Iyakar rayuwar Enok shi ne shekara 365\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "sanan ya tafi",
"body": "Kalmar \"ya\" na nufin Enok. Ba ya nan a duniya kuma. "
},
{
"title": "Allah kuwa ya ɗauke shi",
"body": "Wannan na nufin cewa Allah ya ɗauke Enok zuwa wurin sa (Allah)."
}
]