ha_gen_tn_l3/16/07.txt

18 lines
717 B
Plaintext

[
{
"title": "mala'ikan Yahweh",
"body": "Ma'ana mai yiwuwa 1) Yahweh ya mayar da kanshi a kamanin mala'ika, ko 2) wannan wani mala'ikan Yahweh ne, ko 3) wannan ɗan saƙo ne daga Allah na musamman (wasu malamai na tunani wai Yesu ne). Tunda shike ba'a fahimci wannan maganar ba, ya fi kyau a juya wannan cewa \"mala'ikan Yahweh.\""
},
{
"title": "jeji",
"body": "Yankin jeji da ta je hamada ne. AT: \"hamada\""
},
{
"title": "Shur",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne kuduncin Kan'ana da kuma gabacin Masar."
},
{
"title": "uwargijiyata ",
"body": "Ana nufi da Sarai ne a nan. Uwargiji na da iko a kan baiwarta. AT: \"mamalaki.\" Duba yadda aka fassara \"mai mallakarta\" a Farawa 16:1."
}
]