ha_gen_tn_l3/07/11.txt

34 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ayoyi 6-12 na maimaita sau na biyu ne da kuma ba da bayyani filla-filla game da yadda Nuhu ya shiga jirgin da iyalinsa da kuma dabbobin a cikin 7:1. Wannan ba sabon aukuwa ba ne."
},
{
"title": "a cikin shekara ta ɗari shida na rayuwar Nuhu",
"body": "\"A sa'd da Nuhu na shekaru 600\" (UDB) (Dubi: translate_ordinal)"
},
{
"title": "A ranar sha bakwai ga watan biyu",
"body": "Tun da shike Musa ne marubucin wannan littafi, ya yiwu yana nufin wata na biyu a kalanda Ibraniyawa, amma ba a tabbatar da wannan ba. (Dubi: translate_hebrewmonths and translate_ordinal)"
},
{
"title": "a wannan ranar",
"body": "Wannan na nufin takamamen ranar da ruwan ta fara. Wannan maganar na nanata yadda waɗannan abubuwan suka faru nan da nan a sa'ad da lokaci ya kai."
},
{
"title": "maɓuɓɓugai na manyan zurfafa suka fashe",
"body": "\"ruwayen karkashin duniya suka gaggauto zuwa farfajiyar saman duniya\""
},
{
"title": "manya zurfafa",
"body": "Wannan na nufin teku da ake tsammanin na karkashin duniya."
},
{
"title": "tagogin sama suka buɗe",
"body": "Wannan na nufin ruwan sama. Wannan na bayana sararin sama kamar rufi ne da ke hana ruwan da ke sama daga saukowa a duniya. A sa'ad da tagogi ko kofofin da sararin sama suka buɗe, sai ruwa ta sauko ta cikin su. AT: \"sararin sama ta buɗe\" ko \"kofofin sama suka buɗe\""
},
{
"title": "ruwan sama",
"body": "Idan harshenku na da kalma wa ambaliyan ruwa, zai dace a nan."
}
]