ha_gen_tn_l3/50/24.txt

18 lines
732 B
Plaintext

[
{
"title": "tabbas Allah zai zo gare ku",
"body": "A cikin Farawa 50: 24-26 kalmar \"ku\" tana nufin 'yan'uwan Yosef, amma kuma yana ga zuriyarsu. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bida ku hayewa daga wannan ƙasa zuwa ƙasar da ya rantse zai ba Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu",
"body": "AT: \"fito da ku daga wannan ƙasa zuwa\nkanku zuwa ƙasar\" (Duba: figs_events)"
},
{
"title": "Aka nannaɗe shi da maganin hana ruɓa",
"body": "\"nannaɗe\" hanya ce ta musamman wacce take kiyaye wata gawa kafin a binne ta. Duba yadda zaka fassara a cikin Farawa 50:1."
},
{
"title": "aka ajiye shi cikin akwati",
"body": "\"a kirji\" ko \"a cikin wani yanayi.\" Wannan akwati ne da aka sanya mamaci a ciki."
}
]