ha_gen_tn_l3/50/22.txt

18 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya yi rayuwa shekaru ɗari da goma",
"body": "\"Ya yi rayuwa shekaru 110\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Yosef ya ga 'ya'yan Ifraim har zuwa tsara ta uku",
"body": "\"'Ya'yan Ifraim da jikoki\""
},
{
"title": "Makir",
"body": "Wannan sunan jikan Yosef ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "waɗanda aka sanya a gwiwoyin Yosef",
"body": "Wannan magana tana nufin cewa Yosef ya auro wa 'ya'yan Makir a matsayin ɗiyan kansa. Wannan yana nufin suna da haƙƙoƙin mallaka na musamman daga wurin Yosef. (Duba: figs_idiom)"
}
]