ha_gen_tn_l3/50/15.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "To idan Yosef ya riƙe mu da fushi gãba da mu fa",
"body": "Anan ana magana da fushi kamar wani abu ne na zahiri wanda Yusufu zai iya riƙe hannunsa. AT: \"Idan har Yosef har yanzu yana fushi da mu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yana so ya yi mana cikakkiyar sakayya domin dukkan muguntar da muka yi masa?",
"body": "Samun ɗaukar fansa a kan wanda ya cutar da shi ana magana ne kamar dai mutumin yana biyan wasu bashin ne abin da ake bin sa. AT: \"yana son ɗaukar fansa kan munanan ayyukan da muka yi masa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Mahaifinka ya bada umarni kafin ya mutu, cewa",
"body": "Yakubu shi ne mahaifin 'yan'uwa duka. Anan suka ce \"mahaifinka\" don jaddadka cewa\nYusufu yana buƙatar kulawa da abin da mahaifinsa ya faɗi. AT: \"Kafin mahaifinmu ya mutu ya ce\""
},
{
"title": "Yanzu muna roƙonka ka gafartawa bayin Allah na mahaifinka",
"body": "'Yan'uwan suna ambaton kansu “bayin Allah na ubanku”. Ana iya bayyana wannan a cikin mutum na farko. AT: \"muna roƙonka ku gafarta mana, bayin Allah na ubanmu\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "Yosef ya yi kuka sa'ad da suka yi masa magana",
"body": "\"Yosef ya yi kuka lokacin da ya ji wannan saƙo\""
}
]