ha_gen_tn_l3/50/07.txt

14 lines
474 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan 'yan majalisar Fir'auna suka tafi tare da shi ",
"body": "Duk manyan shugabannin Fir'auna sun halarci wurin jana'izar."
},
{
"title": "tare da dukkan gidan Yosef da 'yan'uwansa, da gidan mahaifinsa",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman sabon jumla: \"Gidan Yosef, da 'yan'uwansa, da gidan mahaifinsa su ma sun tafi tare da shi\" (Duba: figs_events)"
},
{
"title": "Babbar ƙungiyar mutane ce sosai",
"body": "\"Taro ne babba.\""
}
]