ha_gen_tn_l3/49/31.txt

30 lines
987 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yakubu ya ci gaba da magana da yaransa."
},
{
"title": "dake cikin ta an saye su ne",
"body": "Za'a iya bayyana sayan a bayyane. AT: \"a cikin Ibrahim aka sayo shi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "mutanen Het",
"body": "\"daga Hittiyawa\""
},
{
"title": "Da Yakubu ya gama waɗannan umarnai ga 'ya'yansa",
"body": "\"sun gama koyar da 'ya'yansa maza\" ko kuma \"sun gama umarnin' ya'yansa maza\""
},
{
"title": "ya ja ƙafafunsa cikin gadonsa",
"body": "Yakubu kuwa yana zaune a bakin gado. Yanzu, Yakubu ya juya ya saka ƙafafunsa a kan gado domin ya kwanta."
},
{
"title": "ya ja numfashinsa na ƙarshe",
"body": "Wannan ita ce hanya mai ladabi na cewa mutum ya mutu. (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "ya kuma tafi wurin mutanensa",
"body": "Bayan Yakubu ya mutu, mutumin cikin shi ya tafi dai-dai da wurin danginsa waɗanda suka mutu a gabaninsa. (Duba: figs_euphemism da figs_idiom)"
}
]