ha_gen_tn_l3/49/26.txt

18 lines
587 B
Plaintext

[
{
"title": "duwatsun zamanin",
"body": "Ma'anar asalin yare ba shi da tabbas. Wasu fassarorin Littafi Mai Tsarki suna da\n“kakana” maimakon “tsoffin tsauni”."
},
{
"title": "Bari su kasance bisa kan Yosef",
"body": "Anan \"su\" yana nufin albarkun mahaifinsa."
},
{
"title": "har bisa rawanin dake kan yariman 'yan'uwansa",
"body": "Yakubu yana so a ba da waɗannan albarkatu ga mafi mahimmancin zuriyarsa. AT: \"a kan mahimmancin zuriyar Yosef\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yariman 'yan'uwansa",
"body": "\"mafi mahimmancin 'yan'uwansa\""
}
]