ha_gen_tn_l3/49/25.txt

22 lines
864 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yakubu ya ci gaba da sa wa Yusufu da zuriyarsa albarka. "
},
{
"title": "zai taimakeka kuma Allah Mai Iko Dukka zai albarkace",
"body": "Anan \"ku\" yana nufin Yosef wanda yake wakiltar zuriyarsa. AT: \"ka taimaki zuriyarka ... ka sa musu albarka\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "albarkun sararin sama",
"body": "Anan \"sama\" na tsaye ne ga ruwan sama wanda ke taimakawa amfanin gona su yi girma. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "albarkun zurfafa dake kwance ƙarƙashin ƙasa",
"body": "A nan \"mai zurfi\" yana tsaye ga ruwa a ƙarƙashin ƙasa wanda ke ba da koguna da rijiyoyin. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da albarkun nonna da mahaifa",
"body": "Anan \"ƙirji da mahaifa\" suna tsaye don iyawar uwa suyi yara kuma su ciyar da su madara. (Duba: figs_metonymy):"
}
]