ha_gen_tn_l3/49/24.txt

30 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yakubu ya ci gaba da sa wa Yosef da zuriyarsa albarka."
},
{
"title": "Amma bakansa zai tsaya dai-dai",
"body": "Mutumin da yake riƙe baka da tsayayyiyar an yi maganarsa kamar an ɗaga baka zai ci gaba da zama. Hakan yana nuna yana riƙe ta har abada kamar yadda ya yi niyya ga maƙiyansa. AT: \"Zai riƙe baka a tsaye kamar yadda ya nufa a kan\nmaƙiyinsa\" (Duba: figs_metonymy da figs_explicit)"
},
{
"title": "hannayensa zasu ƙware",
"body": "Anan mutum yana wakiltar mutum da \"hannayen\" tunda an yi amfani dasu don riƙe baka. AT: \"hannayensa za su yi ƙarfi yayin da yake burin bakansa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "saboda hannayen Mai Iko na Yakubu",
"body": "Hannun \"hannayen\" suna bayyana ikon Yahweh. AT: \"ikon Mai Iko\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "saboda sunan Makiyayi",
"body": "Anan \"suna\" yana nufin mutum gaba ɗaya. AT: \"saboda Makiyayi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Makiyayi",
"body": "Yakubu yayi magana game da Yahweh kamar \"Makiyayi ne.\" Wannan ya nanata cewa Ubangiji yana yi musu jagora kuma yana kiyaye mutanensa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Dutsen Isra'ila",
"body": "Yakubu ya yi maganar Yahwehkamar dai shi “Dutsen” ne da mutane za su hau hawa don neman lafiya daga maƙiya. Wannan ya nanata cewa Yahweh yana kiyaye mutanensa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]