ha_gen_tn_l3/49/22.txt

10 lines
485 B
Plaintext

[
{
"title": "Yosef mai hayayyafa ne",
"body": "Anan \"Yosef\" yana tsaye ga zuriyarsa. Yakubu yayi magana game da su kamar suna reshe na itacen da ke ba da 'ya'ya da yawa. Wannan ya nanata cewa zasu ƙaru da yawa. AT: \"Zuriyar Yosef ɗan riɓi ne mai riba\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "ƙorama wanda rassansa ke hawan katang",
"body": "Rassan da suka girma kuma suka fadada akan bango ana magana dasu kamar suna hawa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]