ha_gen_tn_l3/49/13.txt

10 lines
376 B
Plaintext

[
{
"title": "Zebulun zai zauna",
"body": "Wannan yana nufin zuriyar Zabaluna. AT: \"Zuriyar Zebulun za su rayu\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Zai zama masaukin jiragen ruwa",
"body": "Anan \"Zai\" yana tsaye ne ga biranen teku waɗanda mutanen Zebulun za su zauna\nko gini. Waɗannan biranen za su ba da mafaka ga jiragen ruwa. (Duba: figs_metonymy)"
}
]