ha_gen_tn_l3/49/11.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yana ɗaure jakinsa ga kuringar inabinsa, da ɗan jakinsa ga zaɓaɓɓiyar kuringar inabinsa",
"body": "Kalmomin biyu suna ma'ana abu ɗaya ne. An nuna cewa 'ya'yan inabine suna cike da'ya'yan inabin har ubangijin bai damu cewa jakin sa yana cin wasunsu ba. (Duba: figs_parallelism da figs_explicit)"
},
{
"title": "ya wanke tufafinsa cikin ruwan inabi, da alkyabbarsa cikin jinin inabi",
"body": "Kalmomin biyu suna ma'ana abu ɗaya ne. Yana nuna cewa akwai inabi da yawa da zasu iya wanke tufafinsu a cikin ruwan 'ya'yan itace. (Duba: figs_parallelism da figs_explicit)"
},
{
"title": "Idanunsa zasu yi duhu kamar ruwan inabi",
"body": "Wannan yana nufin launin idanun mutum zuwa launin jan giya. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) idanu masu duhu suna nufin idanuwa masu kyau ko 2) idanun mutane zasu yi ja daga shan giya mai yawa. (Duba: figs_simile da figs_explicit)"
},
{
"title": "haƙoransa kuma farare kamar madara",
"body": "Wannan yana kwatanta launin hakoran mutum da farin launi na madara. Wannan ya nuna cewa za a sami wadatattun shanu masu ƙoshin lafiya za su sami madara da yawa da za su sha. (Duba: figs_simile da figs_explicit)"
}
]