ha_gen_tn_l3/49/09.txt

14 lines
518 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahuda ɗan zaki ne",
"body": "Yakubu ya yi magana game da Yahuda kamar ɗan zaki ne. Yakubu yana ƙarfafa\nƙarfin Yahuda. AT: “Yahuda kamar ɗan zaki ne” (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ɗana, ka haura daga kamammunka",
"body": "\"Kai ɗana, ka dawo daga cin abincikinka\""
},
{
"title": "Wa zai kuskura ya tada kai?",
"body": "Yakubu ya yi amfani da tambaya don nuna yadda Yahuda ke tsoro ga sauran mutane. AT: \"Ba wanda yake so ya tashe shi.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]