ha_gen_tn_l3/49/08.txt

10 lines
350 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahuda, 'yan'uwanka zasu yabe ka. Hannunka zai kasance bisa wuyan maƙiyanka",
"body": "Waɗannan maganganu guda biyu suna ma'ana abu ɗaya ne. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Hannunka zai kasance bisa wuyan maƙiyanka",
"body": "Wannan wata hanya ce ta \"Za ku yi nasara a kan maƙiyanku.\" (Duba: figs_idiom)"
}
]