ha_gen_tn_l3/49/05.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Simiyon da Lebi 'yan'uwa ne",
"body": "Wannan baya nufin 'yan uwan juna ne ta hanyar haihuwa. Yakubu yana jaddada cewa sun yi aiki tare don kashe mutanen Shekem."
},
{
"title": "Makaman ta'addanci ne takubbansu",
"body": "\"Suna amfani da takobinsu su ji rauni kuma su kashe mutane\""
},
{
"title": "a raina ... zuciyata ",
"body": "Yakubu ya yi amfani da kalmomin \"raina\" da \"zuciya\" don nuna kansa kuma yana cewa wasu mutane, kuma wataƙila Allah ma, girmama shi sosai cewa ba ya son shiga tare da waɗanda suke yin niyyar mugunta. (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "kada ka zo cikin shawararsu; kada ka shiga cikin taruwarsu",
"body": "Waɗannan jumla guda biyu suna ma'ana dai-dai ne. Yakubu ya hada su don jaddada cewa shi baya son shiga cikin mugayen tsare-tsarensu. AT: \"Ba zan shiga tare da su don yin wani shiri ba\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "suka turke shanu",
"body": "Wannan yana nuni ga Simiyonu da Lebi masu lalata garkunan shanu kawai don nishaɗi."
}
]