ha_gen_tn_l3/48/19.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Shi ma zai zama jama'a, shima kuma zai zama babba",
"body": "A nan \"Shi\" yana nufin Manasse, amma yana wakiltar zuriyarsa. AT: \"sonanka mafi tsufa zai sami zuriya masu yawa, kuma za su zama babbar jama'a\" (Duba:figs_metonymy)"
},
{
"title": "su a wannan rana",
"body": "\"ran nan, yana cewa\""
},
{
"title": "\"Mutanen Isra'ila zasu furta albarku da sunayenku suna cewa",
"body": "\"Mutanen Isra'ila za su faɗi sunayen ku lokacin da suke sa wa wasu albarka\""
},
{
"title": "Bari Allah ya maida ku kamar Ifraim kamar Manasse kuma",
"body": "Wannan zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"ta sunayen ku. Za su roki Allah ya yi wasu kamar Ifraim da na Manasse\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "Ta wannan hanya, Isra'ila ya sanya Ifraim gaba da Manasse",
"body": "Ana ambatar baiwa Ifraim babbar albarka da kuma fifita shi fiye da na Manasse kamar dai Isra'ila ta zahiri ta sanya Ifraim a gaban Manasse. (Duba: figs_metaphor)"
}
]