ha_gen_tn_l3/48/03.txt

18 lines
683 B
Plaintext

[
{
"title": "Luz",
"body": "Wannan sunan birni ne. Ka ga yadda ka fassara sunan wannan birni a cikin Farawa\n28:18. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "zan sa ka hayayyafa, ka kuma ruɓanɓanya",
"body": "Kalmomin \"ya ninka ku\" ya yi bayani game da yadda Allah zai sa Yakubu ya sami ''ya 'yantu\". AT: \"Zan ba ku zuriya mai yawa\" (Duba: figs_doublet da figs_idiom)"
},
{
"title": "Zan maida kai taron al'ummai",
"body": "A nan \"ku\" yana nufin Yakubu, amma yana wakiltar zuriyar Yakubu. AT:\n\"Zan sa zuriyarka cikin al'ummai da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a matsayin madawwamiyar mallaka",
"body": "\"mallaka ce ta dindindin\""
}
]