ha_gen_tn_l3/48/01.txt

22 lines
867 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya kasance",
"body": "Ana amfani da wannan kalmar anan don nuna alamar sabon ɓangaren labarin.(Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "Sai ya ɗauki",
"body": "\"Saboda haka Yosef ya karɓi\""
},
{
"title": "Sa'ad da aka gaya wa Yakubu",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Lokacin da wani ya gaya wa Yakubu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ɗanka Yosef ya iso ya ganka",
"body": "\"ɗanka Yosef ya zo wurinka\""
},
{
"title": "Isra'ila ya ƙoƙarta kuma ya zauna bakin gado",
"body": "Anan marubucin yayi magana akan Isra'ila tana gwagwarmayar zama akan gado kamar dai tana tara \"ƙarfi\" kamar yadda wani yake tara ainihin abubuwan. AT: \"Isra'ila ta yi ƙoƙari sosai don zaune a kan gado\" ko \"Isra'ila ta yi fama yayin\nda yake zaune a kan gado\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]