ha_gen_tn_l3/47/20.txt

18 lines
639 B
Plaintext

[
{
"title": "Yosef ya saye wa Fir'auna dukkan ƙasar Masar",
"body": "\"Ƙasar ta zama tiwan Fir'auna\""
},
{
"title": "Ƙasar firistoci ce kawai Yosef bai saya ba",
"body": "\"Amma bai sayi ƙasar firistoci ba\""
},
{
"title": "saboda ana ba firistocin albashi",
"body": "“albashi” adadin kuɗi ne ko abinci da wani yakan bayar wa wani mutum a kai a kai. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Fir'auna ya bai wa firistoci abinci na abinci kowace rana\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Suna ci daga kason da Fir'auna yake ba su",
"body": "\"Sun ci daga abin da Fir'auna ya basu\""
}
]