ha_gen_tn_l3/47/15.txt

14 lines
836 B
Plaintext

[
{
"title": "aka gama kashe dukkan kuɗaɗen dake ƙasashen Masar da Kan'ana",
"body": "Anan \"filaye\" suna wakiltar mutanen da suke zaune a ƙasashe. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Lokacin da mutanen Masar da na Kan'ana suka yi amfani da dukiyoyinsu\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ya ya zamu mutu a gabanka saboda kuɗaɗenmu sun ƙare?",
"body": "Mutanen sun yi amfani da wata tambaya don nuna irin tsananin tsananin son sayen abinci. Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin bayani. AT: \"Mu na roƙon ka, kada ka bari mu mutu saboda mun cinye kuɗinmu duka!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ya ciyar dasu da abinci",
"body": "Anan \"burodi\" yana tsaye ga abinci gaba ɗaya. AT: \"Ya ba su abinci\" ko \"Ya ba su abinci\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]