ha_gen_tn_l3/47/07.txt

18 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": "Yakubu ya albarkaci Fir'auna",
"body": "Anan \"mai albarka\" yana nufin nuna sha'awar abubuwa masu kyau da fa'ida don faruwa ga wannan mutumin."
},
{
"title": "Tsawon rayuwarka nawa?",
"body": "\"Shekaranku nawa?\""
},
{
"title": "Shekarun yawace-yawace na ɗari ne da talatin",
"body": "Kalmomin \"shekarun tafiya na\" yana nufin tsawon lokacin da ya rayu a duniya yana\ntafiya daga wuri zuwa wani. AT: \"Na yi tafiya cikin ƙasa tsawon shekaru 130\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Shekarun rayuwata kima ne kuma cike da wahala. Ba su kai yawan na kakannina ba",
"body": "Yakubu yana nufin rayuwarsa takaice idan aka kwatanta da rayuwar Ibrahim da Ishaku"
}
]