ha_gen_tn_l3/45/24.txt

18 lines
649 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku tabbatar cewa ba ku yi faɗa ba",
"body": "Ma'anar mai yiwuwa sun hada da 1) \"kada ku yi jayayya\" da 2) \"kada ku firgita\""
},
{
"title": "shi ne shugaba bisa dukkan ƙasar Masar",
"body": "A nan \"ƙasar Masar\" tana tsaye ne ga mutanen Masar. AT: \"Yana mulkin duka mutanen Masar\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Zuciyarsa ta yi mamaki",
"body": "Anan \"zuciya\" tana tsaye ga mutum gaba ɗaya. AT: \"ya yi mamaki\" ko \"ya yi mamaki sosai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "domin bai gaskata da abin da suka faɗa masa ba",
"body": "\"bai yarda cewa abin da suka fada gaskiya ne ba\""
}
]