ha_gen_tn_l3/45/19.txt

14 lines
474 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Fir'auna ya ci gaba da gaya wa Yosef abin da zai faɗa wa 'yan'uwansa."
},
{
"title": "an umarce ku",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Na kuma umurce ku da ku faɗa musu\" ko \"kuma in gaya masu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ku ɗauki kekunan shanu daga ƙasar Masar",
"body": "\"Sarurrukan motoci\" kekunan ne masu ƙafafun biyu ko huɗu. Dabbobi suna jan kekunan."
}
]