ha_gen_tn_l3/45/09.txt

14 lines
945 B
Plaintext

[
{
"title": "ku tafi wurin mahaifina",
"body": "\"AT: \"Ku koma wurin mahaifina\""
},
{
"title": "ku ce masa, 'Wannan ne abin da ɗanka Yosef yace, \"Allah ya maida ni shugaban dukkan Masar",
"body": "Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"Ka faɗa masa cewa ɗansa Yosef ya ce Allah ya maishe shi ubangijin duka Masarawa, saboda haka dole ne ya gangara zuwa wurin Yosef ba da jinkiri ba. Zai zauna a ƙasar Goshen, zai kuma kasance kusa da Yosef, shi da 'ya'yansa, da garkunansa, da garkunansa, da abin da yake da shi. (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations) "
},
{
"title": "Zan biya buƙatunka a can, domin har yanzu akwai shekaru biyar na yunwa, domin kada ku kai ga talaucewa, kai, da gidanka, da dukkan abin da kake da shi",
"body": "Wannan yana magana game da \"talauci\" kamar dai makoma ne. AT: \"ɓacewa\" ko \"matsananciyar yunwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]