ha_gen_tn_l3/45/07.txt

18 lines
814 B
Plaintext

[
{
"title": "domin ya adana ku a matsayin ragowa a duniya",
"body": "\"don kada kai da danginku ku halaka gaba ɗaya daga duniya\" ko kuma ku tabbata cewa zuriyarsu za su rayu \""
},
{
"title": "ajiye ku da rai ta wurin babbar kuɓutarwa",
"body": "AT: \"don kiyaye ku da rai ta hanyar cetarku cikin ƙarfi\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "maida ni uba ga Fir'auna",
"body": "Yosef yana ba da shawara da taimakon Fir'auna ana magana kamar dai Yosef mahaifin Fir'auna ne. AT: \"ya maishe ni jagora zuwa ga Fir'auna\" ko \"ya maishe ni mai ba da shawara a kan Fir'auna\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "shugaban dukkan gidansa",
"body": "Anan \"gidan\" yana tsaye ga mutanen da suke zaune a fadarsa. AT: \"na gidansa duka\" ko \"na gidansa duka\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]