ha_gen_tn_l3/45/01.txt

18 lines
473 B
Plaintext

[
{
"title": "Yosef bai iya kame kansa ba",
"body": "Wannan yana nufin bai iya sarrafa motsin zuciyar sa ba. Ana iya bayyana shi da kyau. AT: \"yana shirin fara kuka\""
},
{
"title": "a gefensa",
"body": "\"kusa da shi\""
},
{
"title": "gidan Fir'auna",
"body": "Anan \"gidan\" yana tsaye ga mutane ne a gidan Fir'auna. AT: \"kowa a gidan Fir'auna\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "domin sun gigice a gabansa",
"body": "\"firgita da shi\""
}
]