ha_gen_tn_l3/44/23.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Har sai ƙaramin ɗan'uwanku ya zo tare da ku, ba zaku sake ganin fuskata ba",
"body": "Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"Sai da kuka ce wa bayinku cewa sai dai idan\nautanmu ya zo tare da mu, ba za mu ƙara ganin ku ba.\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "muka faɗi masa maganganun shugabana",
"body": "Yahuda ya kira Yosef a matsayin \"maigidana.\" AT: \"mun fada masa abin da kuka ce, ya shugabana\" (Duba: figs_123person da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ba za mu iya komawa ba. Idan ƙaramin ɗan'uwanmu yana tare da mu",
"body": "Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"Sai muka ce masa ba za mu iya gangara zuwa Masar ba. Mun gaya masa cewa idan autanmu yana tare da mu ... yana tare da mu\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "mu iya ganin fuskar mutumin",
"body": "Anan \"fuska\" tana tsaye ga mutumin gaba ɗaya. AT: \"don ganin mutumin\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]