ha_gen_tn_l3/44/20.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muna da mahaifi, tsohon mutum, kuma da ɗan tsufansa, ƙarami ne. Amma ɗan'uwansa ya mutu, shi kaɗai kuma ya rage ga mahaifiyarsa, kuma mahaifinsa na ƙaunarsa",
"body": "Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"Kuma muka ce maigidana cewa muna da uba ... mahaifinsa yana ƙaunarsa\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "Ku kawo shi nan a gare ni domin in gan shi.",
"body": "Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"Kuma ka ce wa bayinka cewa za mu zo da ƙaninmu dan uwanka domin ku gan shi\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations) "
},
{
"title": "muka cewa shugabana, 'Yaron ba zai iya barin mahaifinsa ba. Domin idan har ya bar mahaifinsa to mahaifinsa zai mutu",
"body": "Wannan shi ne zance a cikin zance ne. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"A cikin mayar da martani, mun ce wa maigidana cewa saurayin ba zai iya ... uba zai mutu ba\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations) "
},
{
"title": "mahaifinsa zai mutu",
"body": "An ɗauka cewa mahaifinsu zai mutu saboda baƙin ciki. (Duba: figs_explicit)"
}
]