ha_gen_tn_l3/44/16.txt

18 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Me za mu cewa shugabana? Me za mu faɗa? Ko yaya zamu baratar da kanmu?",
"body": "Duk tambayoyin guda uku suna nufin dai-dai ne abu ɗaya. Suna amfani da waɗannan tambayoyin don jaddada cewa babu wani abin da za su iya faɗi don bayyana abin da ya faru. AT: \"Ba mu da abin da za mu ce, ya shugabana. Ba za mu iya\nfaɗi komai mai mahimmanci ba. Ba za mu iya baratar da kanmu ba.\" (Duba: figs_parallelism da figs_rquestion)"
},
{
"title": "Allah ya gãno laifin bayinka",
"body": "Anan \"gano\" ba yana nufin Allah ne kawai ya gano abin da 'yan'uwa suka aikata ba. Wannan yana nufin Allah yana azabta su saboda abin da suka aikata. AT: \"Allah yana yi mana horo game da zunubanmu na baya\""
},
{
"title": "dukkan mu da wanda aka iske kofin a hannunsa",
"body": "Anan \"hannun\" yana tsaye ga mutum gaba ɗaya. Hakanan, \"an samo\" za'a iya bayyana shi a cikin tsari mai aiki. AT: \"wanda ya sami ƙoƙon ku\"\n(Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Mutumin da aka iske kofin a hannunsa, wannan taliki zai zama bawana",
"body": "Anan \"hannun\" yana tsaye ga mutum gaba ɗaya. Hakanan, \"an samo\" za'a iya bayyana shi a cikin tsari mai aiki. AT: \"Mutumin da yake da ƙoƙo na\"\n(Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
}
]