ha_gen_tn_l3/44/06.txt

14 lines
769 B
Plaintext

[
{
"title": "faɗi waɗannan maganganu a gare su",
"body": "\"Ya yi magana da abin da Yusufuosef ya ce masa\""
},
{
"title": "Me yasa shugabana yake faɗin waɗannan maganganu haka? ",
"body": "Anan \"kalmomi\" suna tsaye ne ga abin da aka faɗa. 'Yan'uwan sun ambaci wakilin a matsayin \"maigidana.\" Wannan ita ce hanya madaidaiciyar magana da wani da ke da babban iko. Ana iya bayyana shi a cikin mutum na biyu. AT: \"Me yasa kake faɗi haka, ya shugabana?\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "Bari ya yi nesa daga bayinka",
"body": "'Yan uwan suna kiran kansu a matsayin \"barorinku\" da \"su.\" Wannan ita ce hanya\nmadaidaiciyar magana da wani da ke da babban iko. AT: \"Ba za mu taɓa yin irin wannan abin ba!\" (Duba: figs_123person)"
}
]