ha_gen_tn_l3/43/30.txt

10 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "ya yi hanzari ya fita daga ɗakin",
"body": "\"da sauri na fice daga dakin\""
},
{
"title": "ya motsu sosai game da ɗan'uwansa",
"body": "Kalmomin nan \"ya motsa sosai\" yana nufin samun ƙarfin ji ko motsin rai yayin da wani abu mai mahimmanci ya faru. AT: \"saboda yana da tsananin tausayin ɗan'uwansa\" ko \"saboda yana da ƙaunar ɗan'uwansa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]