ha_gen_tn_l3/43/24.txt

6 lines
239 B
Plaintext

[
{
"title": "wanke ƙafafunsu",
"body": "Wannan al'ada ta taimaka wa matafiya waɗanda suka gaji don yin annashuwa bayan sun yi tafiya mai nisa. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. (Duba: figs_explicit)"
}
]