30 lines
1.1 KiB
Plaintext
30 lines
1.1 KiB
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Mahaɗin Zance:",
|
||
"body": "‘Yan’uwan sun ci gaba da magana da ma'aikacin gidan."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "da muka isa wurin hutawa",
|
||
"body": "\"lokacin da muka je wurin da za mu tsaya a daren\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "kuɗin kowanne mutum na bakin buhunsa",
|
||
"body": "\"kowanenmu ya sami cikakkiyar adadin kuɗinsa a cikin taikinsa\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Mun sake kawo su a hannuwanmu",
|
||
"body": "Anan \"hannaye\" suna tsaye ga mutum gaba ɗaya. AT: \"Mun dawo da kuɗin tare da mu\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Mun sake kuma kawo wasu kuɗaɗen domin mu sayi abinci",
|
||
"body": "Anan \"hannun\" yana tsaye ga mutum gaba ɗaya. AT: \"Mun kuma kawo ƙarin kuɗi don siyan abinci\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Salama a gareku",
|
||
"body": "Ana iya bayyana sunan \"Salama\" a matsayin fi'ili. AT: \"Huta\" ko \"kwantar da kanku\" (Duba: figs_abstractnouns)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Allahnku da Allahn mahaifinku",
|
||
"body": "Ma'aikacin gidan din ba yana magana game da alloli biyu ne daban-daban ba.AT: \"Allahnku, Allahn mahaifinku yana bauta\""
|
||
}
|
||
] |