ha_gen_tn_l3/43/11.txt

14 lines
651 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan haka abin yake, yanzu kuyi haka",
"body": "\"Idan wannan shine zabin mu, to yi shi\""
},
{
"title": "Ku ɗauki kuɗi ka shi biyu a hannunku",
"body": "Anan \"hannun\" yana tsaye ga mutum gaba ɗaya. AT: \"ɗauki ninki biyu tare da ku\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Kuɗaɗen da aka maido maku da aka buɗe buhunanku, ku ɗauka a cikin hannunku. Wataƙila kuskure ne",
"body": "Anan \"hannun\" yana tsaye ga mutum gaba ɗaya. Ana iya bayyana kalmar \"da aka mayar\" a cikin aiki mai aiki. AT: \"koma ƙasar Masar kuɗin da wani ya saka a cikin jakarku\" (Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
}
]