ha_gen_tn_l3/42/37.txt

18 lines
956 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka sanya shi cikin hannuwana",
"body": "Wannan roƙon ne don Ruben ya tafi da Benyamin tare da kula da shi yayin tafiya. AT: \"Ka sanya shi a madadinsa\" ko \"Bari in kula da shi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ɗana ba zai tafi tare da ku ba",
"body": "AT: \"Ɗana Benyamin, ba zai tafi tare da ku zuwa Masar ba\""
},
{
"title": "Domin ɗan'uwansa ya mutu shi kaɗai kuma ya rage",
"body": "Ana iya bayyana cikakkiyar ma'ana. AT: \"Gama matata, Rahila, ta haifi 'ya'ya biyu. Yosef ya mutu, amma Benyamin guda kaɗai ya rage\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "daga nan zaku kawo furfurata da baƙinciki zuwa Lahira",
"body": "''Saukar da ... zuwa cikin Lahira\" hanya ce da za su sa shi ya mutu kuma ya tafi Lahira. Yayi amfani da kalmar \"ƙasa\" saboda galibi an yi imani da cewa Sheol wani wuri ne ƙarƙashin ƙasa. AT: \"to, za ka sa ni, dattijo, ya mutu saboda\nbaƙin ciki\" (Duba: figs_idiom)"
}
]