ha_gen_tn_l3/42/29.txt

22 lines
895 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains invisible Unicode characters

This file contains invisible Unicode characters that are indistinguishable to humans but may be processed differently by a computer. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "ubangijin ƙasar",
"body": "\"ubangijin Masar\""
},
{
"title": "ya yi magana da mu da zafi",
"body": "\"yi magana da ƙarfi\""
},
{
"title": "Mu mutane ne masu gaskiya. Ba 'yan leƙen asirin ƙasa bane",
"body": "Wannan yana da ambaton cikin ambato. Ana iya bayyana shi azaman magana kai tsaye. AT: \"Mun gaya masa cewa mu masu gaskiya ne ba 'yan leken asiri ba.\" (Duba: figs_quotesinquotes)"
},
{
"title": "Mu 'yan'uwa ne sha biyu, 'ya'ya maza na mahaifinmu. Ɗaya baya da rai, ƙaramin kuma yau yana tare da mahaifinmu a ƙasar Kan'ana",
"body": "AT: \"Mun ce 'yan uwanmu goma sha biyu ne, 'ya'yan mahaifinmu, kuma ɗan'uwanmu baya nan ... ƙasar Kan'ana\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "Ɗaya baya da rai",
"body": "An fahimci kalmar \"ɗan'uwana\". AT: \"ɗaya 'yan'uwanmu baya raye\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]