ha_gen_tn_l3/42/26.txt

14 lines
677 B
Plaintext

[
{
"title": "Yayin da ɗaya daga cikin su ya buɗe buhunsa domin ya ciyar da jakinsa a wurin hutawar su, ya ga kuɗinsa",
"body": "\"Lokacin da suka tsaya a wani wuri da daddare, wani daga cikin 'yan'uwa ya bude jakarsa don neman abinci ga jakinsa. A cikin buhu ya ga kudinsa!\""
},
{
"title": "An maida mani kuɗi na",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Wani ya mayar da kuɗata\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Zukatansu suka nitse",
"body": "Don tsoro, ana magana kamar an ce zuciyoyinsu suna ruɗewa. Anan \"zukata\" suna tsaye don ƙarfin hali. AT: \"Sun tsorata sosai\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
}
]