ha_gen_tn_l3/42/09.txt

14 lines
507 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku 'yan leƙen asirin ƙasa ne",
"body": "'Yan leƙen asirin mutane ne waɗanda suke ƙoƙarin neman bayani game da wata ƙasa don taimakawa wata ƙasa."
},
{
"title": "A'a, shugabana",
"body": "Wannan wata hanya ce da za a koma zuwa wani don girmama su."
},
{
"title": "Bayinka ",
"body": "'Yan'uwa suna kiran kansu “barorinku”. Wannan ita ce hanya madaidaiciyar magana da wani da ke da babban iko. AT: \"Mu bayin ku, muna da\" ko \"Muna da\" (Duba: figs_123person)"
}
]