ha_gen_tn_l3/42/07.txt

14 lines
467 B
Plaintext

[
{
"title": "Yosef ya ga 'yan'uwansa ya kuma gãne su",
"body": "\"A lokacin da Yusufu ya ga 'yan'uwansa, ya gane su\""
},
{
"title": "ya ɓadda masu kamarsa",
"body": "\"ya yi aiki kamar ba ɗan'uwansu bane\" ko kuma bai bar su su san cewa shi ɗan'uwansu ne ba"
},
{
"title": "Daga ina kuka fito?",
"body": "Wannan ba karamar magana ba ce duk da cewa Yosef ya san amsar. Yana daga cikin zaɓaɓɓen nasa don kiyaye asalinsa daga 'yan'uwansa."
}
]