ha_gen_tn_l3/41/55.txt

14 lines
610 B
Plaintext

[
{
"title": "Yunwa tana bisa dukkan fuskar ƙasar",
"body": "Kalmar \"fuska\" tana nufin saman ƙasar. AT: \"Yunwar ta bazu ko'ina cikin ƙasar\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Yosef ya buɗe dukkan gidajen ajiya ya sayar wa da Masarawa",
"body": "Anan \"Yosef\" yana tsaye ne ga bayin Yosef. AT: \"Yosef ya sa bayinsa su buɗe shago kuma sayar da hatsi ga Masarawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Dukkan duniya na zuwa Masar",
"body": "Anan \"ƙasa\" tana wakiltar mutane daga kowane yanki. AT: \"Mutane suna ta zuwa Masar daga dukkan yankuna kewaye\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]