ha_gen_tn_l3/41/44.txt

18 lines
958 B
Plaintext

[
{
"title": "baya gare ka kuma, babu mutumin da zai ɗaga hannunsa ko ƙafarsa a cikin dukkan ƙasar Masar",
"body": "Anan \"hannun\" da \"ƙafa\" suna tsaye don ayyukan mutum. AT: \"Ba wani mutum a Masar da zai yi komai ba tare da izininka ba\" ko kuma \"kowane mutum a Masar dole ne ya nemi izininka kafin su yi wani abu\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Zafenat-Faniya",
"body": "Masu fassara na iya ƙara wa ɗan littafin rubutun mai zuwa: Sunan Zafenat-Faniya yana nufin \"mai siye da asirai.\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya ba shi Asenat, ɗiyar Fotifera firist na On",
"body": "Firistoci a ƙasar Masar su ne mafi girma kuma mafi kyawon ɗabi'a. Wannan aure yana nuna matsayin Yosef na daraja da gata. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "On",
"body": "On wani birni ne, wanda kuma ake kira Heliopolis, wanda shi ne \"Birnin Rana\" da kuma tsakiyar bautar gunkin rana Ra. (Duba: translate_names)"
}
]