ha_gen_tn_l3/41/37.txt

18 lines
541 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan shawara ta yi kyau a idanun Fir'auna da idanun dukkan bayinsa",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"Fir'auna da bayinsa suna tsammani wannan kyakkyawan shiri ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "bayinsa",
"body": "Wannan yana nufin jami'an Fir'auna."
},
{
"title": "wani mutum kamar wannan",
"body": "\"mutum kamar wanda Yosef ya bayyana\""
},
{
"title": "wanda Ruhun Allah ke cikinsa",
"body": "\"wanda a cikinsa Ruhun Allah ke zaune\""
}
]