ha_gen_tn_l3/41/27.txt

14 lines
784 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yosef ya ci gaba da fassarar mafarkin Fir'auna"
},
{
"title": "Wannan batun ne na faɗawa Fir'auna. Abin da Allah ke gaf da aiwatar wa ya bayyana wa Fir'auna",
"body": "Yosef ya yi magana da Fir'auna a cikin mutum na uku. Wannan wata hanya ce ta nuna girmamawa. Ana iya bayyana shi a cikin mutum na biyu. AT: \"Waɗannan abubuwan zasu faru kamar yadda na faɗa muku ... ya Fir'auna, wanda\naka bayyana maka\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "shekaru bakwai na yalwa zasu zo cikin dukkan ƙasar Masar",
"body": "Wannan yana magana game da shekarun wadata kamar idan lokaci wani abu ne wanda yake tafiya kuma yazo wani wuri. AT: \"za a yi shekara bakwai a cikin wadatar abinci a ƙasar Masar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]