ha_gen_tn_l3/41/25.txt

10 lines
483 B
Plaintext

[
{
"title": "Mafarkan Fir'auna ɗaya ne",
"body": "Yana nuna cewa ma'anar iri ɗaya ce. AT: \"Mafarkai biyu suna nufin abu ɗaya\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Abin da Allah ke gaf da aiwatar wa, ya bayyana wa Fir'auna",
"body": "Yosef ya yi magana da Fir'auna a cikin mutum na uku. Wannan wata hanya ce ta nuna girmamawa. Ana iya bayyana shi a cikin mutum na biyu. AT: \"Allah yana nuna maka abin da zai aikata nan ba da jimawa ba\" (Duba: figs_123person)"
}
]