ha_gen_tn_l3/41/09.txt

18 lines
760 B
Plaintext

[
{
"title": "A yau ina tunani game da laifuffukana",
"body": "An yi amfani da kalmar \"Yau\" don girmamawa. Laifin nasa \"shi ne yakamata a fadawa\nFir'auna wani abu tun da farko amma bai yi hakan ba. AT: \"Na gano cewa na manta ne in gaya muku wani abu\""
},
{
"title": "ya kuma sanya ni cikin tsaro a cikin gidan shugaban masu tsaro, shugaban masu tuya tare da ni",
"body": "\"ka sanya shugaban masu toye-toye da ni a kurkuku inda shugaban masu gadin yake.\"\nAnan \"gidan\" yana nufin kurkuku."
},
{
"title": "Muka yi mafarki a cikin dare ɗaya, shi da ni",
"body": "\"A wani dare muna duka mafarki\""
},
{
"title": "Muka yi mafarki kowanne mutum bisa ga fassarar mafarkinsa",
"body": "\"Mafarkanmu na da ma'anoni daban-daban\""
}
]