ha_gen_tn_l3/41/07.txt

18 lines
650 B
Plaintext

[
{
"title": "haɗiye kawunan cikakku masu kyau kuma",
"body": "\"ci abinci.\" Fir'auna yana mafarki cewa masara mara lafiya zata iya cin masara ta lafiya kamar yadda mutum yake cin abinci."
},
{
"title": "ashe mafarki ne",
"body": "\"ya yi mafarki\""
},
{
"title": "ruhunsa ya damu",
"body": "Anan kalmar \"ruhu\" yana nufin kasancewarsa ta ciki ko kuma motsin zuciyar sa. AT: \"ya damu da kasancewarsa\" ko \"ya damu\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "dukkan 'yan dabo da masu hikima na Masar",
"body": "Sarakuna da shugabanni na da da in da suka yi amfani da bokaye da masu hikima a matsayin masu ba da shawara."
}
]